Skip to content
Wuraren da makamai masu linzamin Iran za su iya kaiwa - Marubuci, Nick Ericsson - Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC World Service - Lokacin karatu: Minti 5 Harba makamai masu linzami da Iran ta yi zuwa sansanin sojin haɗin gwiwa na Amurka da Birtaniya da ke tsibirin Indian Ocean na nuna yadda yaƙin na Gabas ta Tsakiya yake ta'azzara. Duk da cewa hare-haren ba su riski asalin inda aka hara ba...