Jana’izar Khamenei da sauran abubuwan da ke faruwa a duniya 04/07/2026
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwa kan Jana’izar Khamenei da sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 4 ga watan Yulin 2026
Wakilan Hezbollah da Hamas sun halarci taron makokin Ayatollah Khamenei
Kafar yaɗa labaran Iran ta ce manyan wakilan Hezbollah da Hamas
sun halarci taron ranar f...
