Skip to content
Muhammad ya sake zama sunan da aka fi sanya wa jarirai a Ingila da Wales Sunan Muhammad ya sake zama sunan da mahaifa suka fi saka wa ƴaƴansu maza a Ingila da Wales a shekarar 2025. Hukumar ƙididdiga ta Ingila ce ta sanar da hakan a wani rahoto da ta fitar ranar Alhamis dangane da sunayen da aka fi sanya wa yara a shekarar da ta gabata. Wannan dai shi ne karo na uku a jere da sunan na Muhamamd ke ...
Muhammad ya sake zama sunan da aka fi sanya wa jarirai a Ingila da Wales | Huntaegis