Skip to content
Babban jami'in ƴan sandan Afirka ta Kudu ya sha da ƙyar bayan yunƙurin kashe shi Ɗaya daga cikin manyan jami'an ƴan sanda a Afirka ta Kudu ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin da aka yi na kashe shi a birnin Johannesburg, a cewar ƴan sanda. Kafofin yaɗa labaran ƙasar sun ce an harbi mataimakin sashen leƙen asiri da aka dakatar, Maj-Gen Feroz Khan da yammacin ranar Lahadi a lokacin da yake ka...