Skip to content
China ta shiga tsaka-maiwuya bayan ɓullo da tsarin taƙaita haihuwa Miliyoyin al'umma a China na bikin sabuwar shekarar Gargajiya ta Lunar, inda za a yi bukukuwa da abinci, shagulgula da kuma addu'o'i. Sai dai ga waɗanda ba su yi aure ba lokaci ne na raɗaɗi, saboda iyayensu na ware kwanaki don sukar su da yin alawadai da su saboda kasa aure ko kuma haihuwa. Rashin samun ɗa batu ne da ya daɗe yana j...