Skip to content
Jirgin ruwa ɗauke da fasinja 116 ya nutse a Guyana Hukumomi a ƙasar Guyana sun ce wani jirgin ruwa da ke ɗauke da fasinja 116 ya nutse a gabar Tekun Atlantika, inda kawo yanzu mutum takwas ne kawai aka ceto. Ministan ayyukan jama'a na ƙasar, Juan Edghill, ya ce jirgin na kan hanyarsa ne daga babban birnin ƙasar, Georgetown, zuwa Port Kaituma da ke arewacin ƙasar lokacin da hatsarin ya faru a daren...
Za mu yi wa Amurka ɓarnar da ta fi ta baya | Huntaegis