Skip to content
Aston Villa na nazarin Estupinan, Inter Milan na son Chalobah Ɗan wasan AC Milan da Ecuador Pervis Estupinan, na daga cikin yan wasan da Aston Villa ke nazarta don siyo shi. (Mail) Ana yi wa Bruno Guimaraes kallon wanda ba za a siyarwa Newcastle ba, duk da jita-jitar da ake ta yaɗawa na cewar Arsenal za su iya ɗaukar dan wasan Brazil ɗin fam miliyan 50. (Newcastle Chronicle) Inter Milan sun haƙura...
Aston Villa na nazarin Estupinan, Inter Milan na son Chalobah | Huntaegis