Skip to content
Rufewa A nan za mu tsaya, tare da rufe wannan shafin na labaran kai-tsaye. Sai kuma gobe Asabar idan Allah ya nuna mana. Mu kwana lafiya. Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Juma'a 08/05/2026 Haruna Ibrahim Kakangi da Aisha Aliyu Jaafar da Nabeela Mukhtar Uba A nan za mu tsaya, tare da rufe wannan shafin na labaran kai-tsaye. Sai kuma...