Yaƙin Iran da abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 31/03/2026
Wannan shafi ne da ke kawo muku bayanai kan yaƙin Iran da kuma abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 31 ga watan Maris, 2026.
Tsohon
mataimakin gwamnan Kano kuma tsohon ɗan takarar gwamnan jihar a jam’iyyar APC
ya karɓi katin jam'iyyar ADC a hukumance, a ranar Litinin.
A ranar Lahad...
