Tarihin rundunar sojin Najeriya da ta fara da Hausawa 18 a Legas
- Marubuci, Isiyaku Muhammed
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC News, Abuja
- An wallafa
- Lokacin karatu: Minti 5
Tarihin rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ya samo asali tun a shekarar 1863, lokacin da Laftanal Glover na rundunar sojin ruwa ta Birtaniya (Royal Navy) ya nemi taimakon ƴan ƙasar.
A lokacin ne baturen ya ɗauki wasu...
