Skip to content
Hanyoyin sauƙaƙa raɗaɗin fitar haƙori ga jarirai Lokacin da jariri ya fara fitar da haƙori na ɗaya daga cikin muhimman matakai a rayuwarsa, amma kuma lokaci ne da ke zuwa da ƙalubale ga shi jaririn da iyaye. Wasu jarirai kan yi kuka sosai a lokacin, wasu kuma su kasa barci, yayin da wasu ke nuna alamun rashin jin daɗi ta hanyar yawan saka hannu ko abubuwa a baki kamar yadda wata likitar yara Dr. A...