Skip to content
Labarai da dumi-dumi, Masar ta kai zagayen yan 16 bayan doke Australia a bugun fenariti, Bugun Fenariti - Australia 2-4 Egypt Masar ta kai zagayen yan 16, bayan da ta fitar da Australia a bugun fenariti. Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Daga Ibrahim Yusuf Mohammed, Muslim Muhammad Yusuf da Ahmad Kabo Idris. Masar ta kai zagayen yan 16...