Me ya sa wasu ba sa kuka idan aka yi musu mutuwa?
- Marubuci, Aisha Salisu Babangida
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Broadcast Journalist
- Aiko rahoto daga, BBC News, Abuja
- An wallafa
- Lokacin karatu: Minti 4
Mutuwa na ɗaya daga cikin abubuwan da suka fi tayar wa ɗan'adam hankali. A mafi yawan lokuta, idan aka sanar da mutum mutuwar wanda yake ƙauna, hakan na dugunzuma musu rai har su fa...
