Skip to content
Abin da muka sani kan yawan masallatai da masana'antu a Kano Wannan tambayar ce yanzu haka a bakin mutane da dama ƴan asalin jihar Kano da ma masu lura da al'amura a jihar. Batun dai ya taso bayan wasu alƙaluma da wani mai suna Aliyu Nuhu ya wallafa a shafinsa na Facebook sun rinƙa karakaina a shafukan sada zumunta da ke nuna cewa akwai masallatai kimanin rabin miliyan ɗaya fiye da yawan masana'an...
Abin da muka sani kan yawan masallatai da masana'antu a Kano | Huntaegis