Skip to content
Rufewa A nan za mu kawo ƙarshen wannan shafin na labaran na kai-tsaye. Sai kuma gobe idan Allah ya nuna mana. Mu kwana lafiya. Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Alhamis 07/05/2026 Haruna Ibrahim Kakangi da Aisha Aliyu Jaafar da Nabeela Mukhtar Uba A nan za mu kawo ƙarshen wannan shafin na labaran na kai-tsaye. Sai kuma gobe idan All...