Skip to content
Kociyoyin da suka ajiye aiki da waɗanda aka kora a gasar kofin duniya 2026 A tarihin ƙwallon ƙafa, babu wata gasa da ta fi Kofin Duniya saurin korar koci ko kuma a ajiye aiki kamar yadda ake gani a yanzu. Babbar gasar tamaula ta duniya da ake gudanarwa duk shekara huɗu kan ja hankalin dubban mutane a faɗin duniya, bayan buri da fata da ake sawa ga duk wanda yake aikin jagorantar duk wata tawaga da...