Skip to content
Martanin da Abba Kabir ya mayar wa Kwankwaso A karon farko gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusf ya mayar da martani ga tsohon ubagidansa na siyasa, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso tun bayan raba gari da mutanen guda biyu suka yi. A watan Janairun ne Gwamna Abba Kabiru Yusuf ya koma jam'iyyar APC mai mulki bayan ficewa daga jam'iyyar NNPP bisa dalilin rikicin da jam'iyyar take ciki. Watanni biyu kuma b...