Skip to content
Cutuka biyar da yawan kallon waya ke haifarwa Na'urorin laturoni, kamar wayoyin hannu na shafar lafiyar jikinmu ta hanyoyi masu yawa ba tare da mun ankare ba, amma akwai matakan da za ku iya ɗauka domin kare kanku. Idan za mu yi magana a kan yadda wayoyin hannu ke shafar lafiyarmu, to ƙwaƙwalwa ce farko. Thomas Germain , wani ɗan jarida ya ce a baya-bayan nan ya lura da wani tabo a yatsarsa da yak...