Skip to content
Tarihin rundunar sojin Najeriya da ta fara da Hausawa 18 a Legas - Marubuci, Isiyaku Muhammed - Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC News, Abuja - An wallafa - Lokacin karatu: Minti 5 Tarihin rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ya samo asali tun a shekarar 1863, lokacin da Laftanal Glover na rundunar sojin ruwa ta Birtaniya (Royal Navy) ya nemi taimakon ƴan ƙasar. A lokacin ne baturen ya ɗauki wasu...
Tarihin yadda aka assasa rundunar sojin Najeriya da Hausawa 18 a Legas | Huntaegis