Skip to content
''Yadda muka shiga cikin ƙunci bayan sace ƴaƴanmu yayin zana jarabawa a Borno’’ Iyayen ɗaliban nan da wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ko ISWAP ne suka yi awon gaba da su yayin da suke rubuta jarabawar NECO a makarantar sakandaren gwamnati da ke garin Lassa, a ƙaramar hukumar Askira/Uba ta jihar Borno, sun ce suna cikin matsanancin tashin hankali tun bayan aukuwar lamarin. Wasu daga cikin iya...