Skip to content
Ƙasashen da al'umma suka fi farin ciki a duniya cikin shekara 2026 Yayin da ƙasashen yankin arewacin Turai da ake wa laƙabi da 'Nordic' suka daɗe suna mamaye Rahoton Farin Ciki na Duniya, sai dai an samu sauyi a rahoton 2026 . A karon farko a cikin shekaru 14 da aka ɗauka ana fitar da rahoton, wata ƙasa daga yankin Latin Amurka ta shiga jerin ƙasashe biyar na farko da suka kasance wurare mafi fari...