Trump ya ce tattaunawa da Iran na tafiya yadda ya kamata.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana a ranar Laraba cewa al'amura na tafiya yadda ya kamata a tattaunawar da ake yi da Iran, kuma an samu matuƙar ci gaba a tarukan da aka yi a Qatar a cikin kwanakin nan.
"Tsarin wargaza shirin nukiliyar Iran yana tafiya yadda ya kamata. Sun gudanar da tarurruka masu kyau," in ji Mista Trump ga manema lab...
