Iran za ta rufe mashigar Hormuz a matsayin martanin hare-hare - Press TV
Tashar Press TV, wadda kafar watsa labaran Iran ce mai watsa shirye-shiryenta da Ingilishi ta ruwaito daga wasu majiyoyi cewa Iran za ta iya rufe mashigar Hormuz idan aka kai mata hare-hare.
Ta ruwaito majiyoyin na cewa Iran ta shirya kai hare-hare biyu a matsayin martanin kan duk wani harin da aka kai mata a cikin ƙasarta.
"...
