Abin da muka sani game da tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Lebanon
- Marubuci, Yang Tian
- Marubuci, Helen Sullivan
- Lokacin karatu: Minti 5
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa Lebanon da Isra'ila sun amince da tsagaita wuta na kwanaki 10 da zai fara aiki da karfe 5:00 agogon ƙasar.
Sai dai bai yi wani ƙarin bayani game da ƙungiyar Hezbollah da ke samun goyon bayan Iran a Labanon ba, ...
