Skip to content
Abin da dokar kafa ƴansandan jihohi a Najeriya ta ƙunsa - Marubuci, Muslim Muhammad Yusuf - Aiko rahoto daga, BBC News, Abuja - An wallafa - Lokacin karatu: Minti 6 A ranar Alhamis ne Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da ƙudurin dokar ƙirƙiro ƴan sandan jihohi. Ƙudurin zai sa a yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999, gyaran fuska, inda za a fitar da tsarin aikin da kuɗaɗen da hukumomin za ...