Mary Habila: Abin da muka sani kan mutuwar budurwa a gidan minista Umahi
Ministan Ayyuka na Najeriya, David Umahi, ya yi magana kan mutuwar Mary Habila, wata matashiya da ke cikin tawagar masu kula da lafiyar ministan.
A ranar Alhamis ne ministan ya yi magana kan mutuwar matashiyar a karon farko, lamarin da ya haifar da cece-ku-ce a faɗin ƙasar.
Da yake zantawa da manema labarai a Abuja, Umahi ya ...
